Breaking

Google Ads

Saturday, June 23, 2018

YADDA AKE GINA WEBSITE NA MYWAPBLOG.COM DARASI NA BIYU

    Darasi na biyu:
Idan harka karanta darasi na farko to nasan ka gina website yanxu kawai abin da kake jira yadda xaka tafiyar da abinka ka samar, abubuwan da kake so to yanxu ga dan bayani akan yadda xakayi post a website dink. Da farko kawai idan ka Buga WWW.MYWAPBLOG.COM Idan Ya Bude To Ka Lura Zakaga Welcome : Sunan site dinka a Gaba kuma Ansa [Deshboard | Sign Aut] Bayan Kaga Haka to Kawai saika Shiga Dashboard bayanka shiga To Shima A sama zakaga Deshboard | Sign Aut | New post to kawai saika Shiga New post idan ya bude shima zakaga ............ Tittle Sai wani Dogon Box karami mai tsawo Akarkashinsa Anrubuta body Bbcode mode Active (?) Akarkashinsu kuma Ga Wani Katon Box mai Girma to Ga Yadda zaka tsara post Dinnan ..... Wannan Box daka Gani Na Farko Wanda Aka Rubuta a samanshi Tittle To Acikinsa Zaka Rubuta Sunan Darasinka .............. MISALI sunan darasina shine : YADDA AKE YIN CHAT A KYAUTA to idan na tashi shizan rubuta a matsayin Sunan post dina kaga ya bada ma'ana kuma ga Abinda nike Nufi ......... Sai Box na Biyu Nan Shine Asalin inda Zaka Rubuta cikakken Darasin Naka Domin zakaga Box din Yanada matuqar Girma ba kamar wancanba na farko ........... Bacin ka Kammala Rubuta Post Dinnaka Toga Yadda Zaka Fitar Dashi zuwa site dinka kowa ya rinka Gani .................. YADDA ZAKA FITARDA POST DINKA saika Gangaro Daka Kasan Wannan Babban Box Dinnaka to Zakaga Insert File Folder [GO] a Kasansa zakaga Wani dankaramin box ........ Saika Wuceshi zuwa Kasa Insert Additional Setting ...... Karkasa komai ........ To Daka Cankasa Zakaga Rubutu kamar haka acikin wani dankewaye kamar Akwati ....... Publish Priview Save As Draft To Kawai saika Danna PUBLISH to shikenan idan kaga Yayi Done Saika je site dinka ka Duba Zakaga Post Din Yahau Insha Allah to Haka zaka rinqayi Akoda Yaushe idan kanason kayi post a Cikin site dinnaka.........
  Just stay with Vector.
     

No comments:

Post a Comment