Hi guyz here is some easy way that you can use double sim cards in your single sim card phones.
It's short and easy to learn.
Let's get start:
Idan kanaso kana amfani da layi biyu a waya mai layi daya to saika tsaya ka nutsu dakyau domin ka koyi yanda akeyi da farko de sai ka dauko sim din da zaka ajiye sai ka sahi a wayar sai ka danna **62*lambar sim din da kakeso kana amfani da shi sai# sai kuma ka danna kira zakaga yayi active shikkenan ka gama Idan kayi haka to in Allah yayarda xakana amsa kiran sim biyu a waya mai 2sim wato zakana amsa kiran ajiyeyyen sim din da kayi ta cikin wannan layin idan kuma kanaso ka fitarhi to sai ka dauko ajiyeyyen layin kasa akan wayar sannan ka danna ##62#sai lambar layin da kake amfani da shi# To idan kayi haka in Allah yayarda zakaji dadin sa .
Keep learning as it changes........ Mr.V..
Google Ads
Saturday, June 16, 2018
HOW TO USE TWO SIM CARDS IN ONE SIM PHONE
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment