Breaking

Google Ads

Sunday, June 17, 2018

YADDA ZAKU KIRA NUMER DA AKA SAKU A BLACK-LIST BA TAREDA AN CIREKUBA

Haya mai sauki gashinan Lamar haka:

 Kamar yadda kuka sani idan har aka sanyaku a black list to babu damar kiran wannan number koda kun kirakwa xaku tarar da taki shiga to sabo da haka yanxu sinikom xai baku sirrin da xaku kira wannan number da ta saku a black list abin babu wuya kawai ku sanya wannan number a farkon number da ta saku a black list din #31# sannan saiku sanya number wato kamar haka #31#08169872309 sannan ku antaya kira insha Allah xakuji kiran ya shiga Asha shagali lpy.
       Stay with Vector....

1 comment: